Connect with us

Labarai

gwamnatin shugaba Buhari zata haramta shigo da shinkafa a wannan shekara

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da cewa gwamnatinsa za ta haramta shigo da shinkafa cikin kasar nan a cikin wannan sabuwar shekara da ta kama.

Shugaban ya fadi hakan ne ta cikin jawabin sabuwar shekara da ya yi wa ‘yan-kasa a safiyar yau Litini.

Haka zalika shugaba Buhari ya nuna jin dadinsa bisa yadda harkokin Noma suka bunkasa a kasar nan.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!