Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da littattafan horarwa kan ingancin abinci

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da wasu littattafai na horarwa kan inganci da lafiyar abinci don rage nau’ikan cututtuka dake addabar al’umma.

Ministan Lafiya, Dr Osagie Ehanire ne, ya yi bikin kaddamarwar a Abuja.

Ya ce, litattafan za su kasance masu amfani ga ‘yan kasuwa da masu siyar da abinci.

Ehanire ya ce a shekarar 2010, an yi kiyasin cututtuka 31 dake haifar da haɗari ga abinci tare da mutuwar a kalla mutane 420,000 a duniya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!