Connect with us

Labarai

Gwamnatin Tarayya ta yi karin haske kan yanda ta ke zaɓar waɗanda za su ci gajiyar tallafin 50,000

Published

on

Gwamnatin Tarayya ta yi karin haske kan yadda take zaɓen mutanen da za su amfana da tallafin kuɗi naira dubu hamsin, ƙarƙashin shirin agajin gaggawa da daidaita tattalin arzikin ƙasa, wato NERSI.

 

Wannan na zuwa ne yayin da ake ci gaba da biyan tallafin, inda wasu ’yan Najeriya ke neman ƙarin bayani kan yadda gwamnati ke tantance waɗanda suka cancanci samun tallafin.

 

Bayanan da ma’aikatar jin kai da dakile  talauci ta kasa ta fitar  sun ce ana bin ka’idoji wajan zabar wadan da suka cancanta su samu tallafin ne ta hanyar amfani da rajistar gidajen masu ƙaramin ƙarfi.

 

Sanarwar ta bayyana cewa ana tantance waɗannan bayanai ne domin tabbatar da cewa tallafin ya isa ga iyalai  waɗanda ke cikin mawuyacin hali.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!