Connect with us

Kiwon Lafiya

Gwamnatin tarayya zata tallata takardun lamuni na kimanin fiye da naira biliyan arba’in da takwas

Published

on

Gwamnatin tarayya za ta tallata takardun lamuni da darajar su ta kai naira biliyan arba’in da takwas da miliyan dari shida sannan ta biya takardun lamunin naira biliyan casa’in da daya a cikin makon nan.

A cewar babban bankin kasa CBN manunfar fitar da takardun lamunin shine domin daidaita hada-hadar tattalin arzikin kasar nan.

Ko a makon jiya ma babban bankin kasa CBN ya sayar da takardun lamunin da darajar sa ya kai  naira biliyan dari uku da hamsin wadanda aka tallata su kuma an gudanar da su ne a matakan hada-hada na takaitaccen zango da kuma matsakaicin zango.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 341,008 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!