Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwmanatin Kano ta sanar da daukaka kara kan bidiyon dala

Published

on

Hukumar Karba korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano, ta sanar da daukar babban lauyan nan mai fafutikar kare hakkin dan Adam, Femi Falana a shari’ar hukumar da tsohon gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje kan fefen bidiyon Dala.

Lauyan hukumar, Usman Fari ne ya bayyana daukar Femi Falana cikin shari’ar, bayan fara sauraron shari’ar wanda kuma kotu ta dage zuwa ranar 25 ga watan Yuli.

Dage zaman na zuwa ne bayan da lauyan Ganduje, Basil Hemba ya bukaci kotun ta bashi lokaci domin tattaro hujjojin da zai gabatar na kare tuhumar da ake yi wa wanda yake wakilta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!