Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hakimin da aka yi garkuwa da shi a Neja ya shaƙi iskar ƴanci

Published

on

Rundunar ƴan sandan jihar Neja sun ceto hakimin garin Wawa a ƙaramar hukumar Borgu Dakta Mahmud Aliyu da ƴan bindiga suka yi garkuwa da shi.

Mai magana da yawun rundunar DSP Wasi’u Abiodun ne ya tabbatar da kuɓutar ta sa.

Ya ce, an ceto shi ne a ranar Juma’a bisa ƙoƙarin da ƴan sanda sojoji da kuma bijilanti suka yi.

Hakimin ya kwashe mako guda a hannun waɗanda suka yi garkuwa da shi, sai dai tuni an miƙa shi zuwa asibiti don samun kulawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!