Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Har yanzu ba mu samu ƙorafin kisan kai a Dala ba- SP Kiyawa

Published

on

Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce, har yanzu bata samu wani korafin kisan kai a unguwar Dala ba.

Mai Magana da yawu rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan ga Freedom Radio da safiyar yau.

Ya ce, wasu matasa ne suka yi faɗa a tsakanin su ta hanyar yin amfani da hawan Fanisau, sai dai kafin jami’an tsaro su isa yanke sun tsere.

Kiyawa ya kara da cewa, “Muna nan mun baza jami’an mu a dukkanin unguwannin da ake samun rahotannin faɗace-faɗacen daba domin kawo ƙarshen wannan matsala.

SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya kuma ce, zai yi cikaken bayanin yadda lamarin ya kasance nan gaba kaɗan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!