Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Har yanzu bamu tsayar da ranar fara rajistar jarabawa ba-JAMB

Published

on

Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan (JAMB) ta ce har yanzu ba ta tsayar da lokacin fara rajistar rubuta jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta bana ba (UTME).

 

A don haka hukumar ta shawarci jama’a da su kaucewa wani shafin tiwita na bogi da ke bayar da sanarwar sanya ranar rubutawar.

 

Wannan na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar ta JAMB Dr Fabian Benjamin ya fitar a yau.

 

A gefe guda kuma a jiya ne hukumar ta fitar da sanarwar cewa za ta kammala aikin bayar da guraben karatu a manyan makarantun kasar nan a ranar 15 ga watan Yuni mai zuwa.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!