Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Babu da gami da kamfanin Dantata Success- SEC

Published

on

Wani ikirari da wata kungiya mai suna ina mafita wacce ta mai rajin masu kudade a kamfanin Dantata and Success dake hannun hukumar dake kula da hada-hadar Kananan jari wato sec.

Shugabannin wannan kungiya su ka ce su fa sun gaji da gafara sa basu ga kaho ba, domin kuwa tun lokacin da wannan hukuma ta garkame wannan kamfanin na Dantata Success har yanzu ba su san hali da kadarorin su ke ciki ba.

A cewar Shugaban ya ce hukumar ta SEC ta dauki matakin ne bisa umarnin kotu, kuma kamfinin bashi da lasisin fara harkokin sa.

Tun a wannan lokaci ne dai masu hannayen jari a Dantata Success su ke ta kaiwa da kawowa wajen ganin kudinsu ya dawo hannusu, a kokarin da jama’ar ke yi ne ya sanya wasu daga cikin masu wannan kudi su ka kirkiri wata kungiya su ka kuma rada mata suna kungiyar Ina mafita, wacce ke aiki dare da rana wajen ganin an karbowa masu kudi, kuda-kadensu  ba tare da sanin gatan da ita hukumar sec din ta yi musu ba.

Kuma su ka ce wai shugaban hukumar ya sheda musu cewar an sace wasu daga cikin Baburan adaidaita sahu 9 da suma hukumar sec din ta kwace a kamfanin na Dantata lamarin da su ke cewa, wannan barazana ce ga dukiyarsu har ma Sakataren kuniyar da bai bayyana sunasa ba yake cewa a taimakamsu

Bisa wannan dalili ne ya sanya filin inda ranka ya yi samamko zuwa wannan hukuma ta kula da hada hadar hannayen jari ta kasa reshan jihar Kano da yayin da wakilin mu ya gana Shugabar hukumar Dr, Dan Ladi Muhammad inda ya fara sheda mana cewar kafin abiya wadanacan mutane kudadensu akwai dokoki da ka’idjo dad a kuma shdaruda wanda sai a bisu kafin a biya wannan kudi.

Yace da fari hukumarsa ba itace take da alhakin biyan kudin ba.cbn da hadin giwiwa da babban ofushn hukumar dake da hedaquret hukumar dake Abuja.sannan kuma daga bias ne aka baiwa wasu kwarren masu binciken kudi dammar bibiyar yadda zaaya biya kowa kudinsa.

Amma fa sai kowa yayi hakuri ba Magana ce to sha yanzu magani yanzu ba harma yace duk mai kudi a kamfanin dan tata sucecces ya godewa Allah,saboda nan gaba kadan zamu dara.da zarar sun kamala aikace -aikecensu.

Koda muka tuntube dr danladi Muhammad kan batun bata baburan adai daita sahu sai yace wanan yayi kama da batan nono akirjen budurwa wannan zargi bashi da tushe ballan tana makama.kuma duk wanda yace zarginsu da batan baburan baiyi musu aldace ba,saboda a duk wata suna kashe naira  29000 a matsayin alabshin mutanan da suke tsare dukiyar jama’a baya ga biyan hayar wajen da aka jibge wannan dukiya.

Haka kuma yace kamata yayi duk wanda ya gano cewar anyi satar babur to yazo ya samesu sai a duba kuma yace idan kuma ana sane akayiwa wannann hukumar kage to zasu dauki mataki.

To ba tattaunawar mu da wannan shugaban ken an ba sai abiyo a gobe don jin jrern sunayen kamfanonin da wannan hukuma tarefe tare da gargadar jama’a kan suyuwa kan su kiyamullaili jama’a samun kamfanonin masu ijnci da zasu saka kudadrnsu a ciki dama jin makomar kamfonno irisu stc arewa da mgb galaxy da to wannan ken an

 

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!