Connect with us

Kiwon Lafiya

Hukumar INEC:bata lamunce wa masu sa idanu tattaunawa da kafafan yada labarai ba

Published

on

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC farfesa Mahmood Yakubu ya ce masu sanya idanun da ta tantance bata lamince musa su tattaunawa da kafafan yada labarai ba.

Farfesa Mahamood  ya kuma yi bayanin cewa a yayin zaben a cibiyoyin ba’a amince da wani jami’in tsaro ya kawo tsaiko wajen bai wa masu sanya idanu yadda zabe yake tafiya ba.

Rahotanin sun bayyana cewar farfesa Mahammod Yakubu ya bayyana hakan ne a yayin taron tantance masu sanya idanu na gida dana waje wanda aka yi a babban birnin taray a Abuja.

Daga nan Freedom Radio ta tattauna da shugaban kungiyar Organisation for civic community Abdlurazak Alkali ta wayar tarho don jin ko hukumar Zabe mai zaman kanta ta kasa INEC na hurmin hana masu sanya idanu tattaunawa da ‘yan jaridu.

Bala Nasir ke nan a tattaunawar sa da ta wayar tarho da Abdulrazak Alkali kan ko hukumar ta INEC na da hurumin hana masu sanya idanu na gida da an ketare su gana da ‘yan jaridu

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 340,743 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!