Connect with us

Kiwon Lafiya

Hukumar kula da aikin Hajji ta kara wa’adin biyan kudin aikin hajjin bana

Published

on

Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta kara wa’adin yin rajista da kuma biyan kudin aikin hajjin  bana.

Daraktan tsare-tsare da bincike na hukumar Alhaji Sulaiman Usman ya shaidawa manema labarai cewa, tuni ya aika da wasika ga shugabanni da sakatarorin hukumomin jin dadin alhazai na jihohin kasar nan baki daya.

 

Ya ce a yanzu an kara wa’adin rajistan maniyyata zuwa ranar talatin ga watan da muke ciki na Yuni, yayin da kuma za a rufe website din hukumar adai wannan rana ta talatin ga watan Yuni.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!