Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Hukumar shige da fice ta Najeriya ta karawa jami’anta 8821 girma

Published

on

Hukumar shige da fice ta Najeriya ta karawa jamianta dubu 8821 girma a shekarar 2017 da ta gabata.

A wata sanarwa da mai Magana da yawun hukumar ta shige da fice ta kasa ya fitar Sunday James  ya bayyana hakan ne bayan hukumar kula da hukumar shige da fice ta kasa da jamian civil defence a taronta na 59 da ya gudana a ranar 16 ga watan Janairu.

Sunday yace ofisoshi dubu 5070 ne aka karawa girma da suka hada da mataimakan kwantrolla 23 da kwantrolla kwantrolla 58.

Yace kananan jamiai da aka karawa girma su dubu 3751 sun sami Karin girma daga gurin shugaban hukumar shige da fice ta kasa.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!