Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Ime Udoka ya zama gwarzon mai horar wa na watan Afrilu

Published

on

Mai horar da ƙungiyar ƙwallon kwando ta Boston Celtics dake buga gasar ƙwallon kwandon Amurka ta NBA, ɗan asalin Najeriya Ime Udoka, ya zama gwarzon mai horar wa na watan Afrilu.

Hakan ya biyo bayan ƙoƙari da yin rawar gani da tawagar ta Boston Celtics , ta taka a cikin watan da hakan ya sa mahukuntan gasar ta NBA suka zabe shi a gwarzon.

A bangare ɗaya shima mai horar da ƙungiyar Dallas Maverick Jason Kidd , ya zama gwarzon mai horar wa na watan Maris daga ɓangaren Yammaci na gasar wato ‘Western confrence’.

Ime Udoka, ya wakilci yankin Gabashin gasar wato ‘Eastern Confrence’.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!