Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Ina gargaɗin masu yaɗa hoton amaryata a Social Media – Sheikh Daurawa

Published

on

Fitaccen malamin addinin musuluncin nan Sheikh Ibrahim Daurawa ya gargaɗi masu yaɗa hotunan hafizar amaryarsa da zai aura a kafafen sada zumunta.

A zantawarsa da Freedom Radio da yammacin yau Laraba, Malam Daurawa ya ce dama haka ya kamata attajirai da malamai su riƙa aure waɗanda suka nuna bajinta a Alkur’ani mai girma.

Ku latsa nan domin kallon tattaunawar ta Malam.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!