Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Ingila zata duba yiwuwar kiran dan wasa Jonny Bairstow

Published

on

 

Mai horar da kungiyar yan wasan Kurket ta kasar Ingila Ed Smith, ya ce har yanzu kofa a bude take wajen kiran dan wasa Jonny Bairstow cikin tawagar.

Ingila ta bayyana sunayen ‘yan wasa 13, da zasu wakilce ta a wasan da zata fafata da tawagar tsibirin West Indies (Wiskindiya), a wasan ‘Test ‘ mako mai zuwa a birnin Southampton, sai dai a cikin tawagar babu dan wasa Bairstow da Moeen Ali.

Labarai masu Alaka.

Shugabancin wasanni a Duniya na bukatar bakaken fata- Maggie Alphonsi

.Covid -19:Yanzu -Yanzu Djokovic ya kamu da Corona

 

 

Sai dai mai horar wa na Ingila , ya ce akwai yiwuwar kiran ‘yan wasan biyu wato Jonny da Moeen ,kasancewar ‘yan wasa ne da suke masu hazaka da kwarewa don haka a koda yaushe zamu iya kiran su ,inji mai horar wa Ed Smith.

Kawo yanzu haka , tawagar ta Ingila an zabi yan wasa Jos Butler da Ben Foakes a matsayin yan wasan da suke a madadin Bairstow da Moeen Ali.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!