Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

IPMAN ta janye daga yajin aikin data yi niyar shiga

Published

on

Ƙungiyar dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN, ta buƙaci mambobinta da su ci gaba da sayar da man Fetur kamar yadda suka saba.

 

Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwar da ƙungiyar ta fitar a daren yau Talata mai ɗauke da sa hannun shugabanta Mohammed Kuluwa.

 

Sanarwar ta ce, “Bayan tattaunawa da hukumomi masu ruwa da tsaki, muna umartar gidajen mai da su buɗe tare da ci gaba da sayar da man fetur yayin da uwar kungiya za ta ci gaba da tattaunawa,”

 

Wannan dai na zuwa ne sa’o’i kaɗan bayan umarnin farko da ƙungiyar ta bai wa mambobinta na su rufe ilahirin gidajen man fetur a faɗin Najeriya.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!