Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

JAMB zata duba yuwuwar fara bada guraban karatu a mayan makarantu

Published

on

Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire JAMB, ta ce tana dubu yiwuwar fara bayar da gurbin karatu ga dalibai a wannan shekara.

Wannan na cikin wata sanarwar da hukumar ta fitar mai dauke da sa hannun mai magana da yawun hukumar Fabian Benjamin.

A cewar sanarwar, hukumar ta JAMB za ta gana da shugabannin Jami’o’in  kasar nan a yau Litinin, da nufin dubu tsare-tsaren da hukumar da za ta fitar don fara bai wa daliban gurbin karatu a Jami’o’in fadin kasar nan.

Ta ce, za a gudanar da tattaunawar ne kan bayar da gurbin karatu da kuma dabarun dakile cutar corona, a tsakanin dalibai da suka rubuta jarabawar

A cewar hukumar, hukumar za ta kuma dubu yiwuwar bai wa duk daliban da suka rubuta jarabawar JAMB gurbin karatu a Jami’o’in kasar nan, da nufin karafa musu kwarin gwiwa ta fannin neman ilimi.

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!