Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

Jam’iyyar APC a Jigawa ta kori shugaban ta – Munir Dauda

Published

on

Alhaji Munir Dauda mai magana da yawun jam’iyyar APC a karamar hukumar Kazaure yace daga wannan rana sun kori shugaban jam’iyyar na karamar Hukumar sakamakon zargin batan dabo da wasu kudade sukayi da kuma wasu kayan jam’iyyar.

Hon Munir Kazaure ya kara da cewa daga rana irin ta yau basu amince ya kara kiran kansa a matsayin shugaban jam’iyyar ta APC ba sakamakon irin badakalar da suke zarginsa da aikatawa.

Ya kara da cewa akwai matsaloli masu tarin yawa da kunshin shugabancin nasa kedashi a jam’iyyance wanda kuma dama a baya sun kamashi da aikata irin wannan matsala.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!