Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Jam’iyyar APC ta ɗage babban taron ta na jihohi zuwa ranar 16 ga watan Oktoba

Published

on

Jam’iyya mai mulkin kasa APC ta sake dage babban taronta na jihohi a fadin kasar nan zuwa 16 ga watan Oktoba, mai kamawa.

Wannan na kunshe cikin wata sanarwa da Sakataren Jam’iyyar na kasa, Sanata John Akpanudoedehe, ya fitar da yammacin jiya laraba.

Ta cikin sanarwar Sanata John, yace nan bada jimawa ba za’a fitar da jadawalin ayyuka da tsare-tsaren gudanar da babban taron da za’a tsara yadda zaben jam’iyyar a jihohi zai gudana  ga jama’a.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!