Labarai
Kai-tsaye ko kun san dalilan da suka sanya Babbar kotu ta Kano ta rushe masarautu 4?
Babbar kotun jihar Kano ta rushe nadin da gwamnatin jihar Kano ta yi na karin masarautun yanka hudu da gwamnatin jihar Kano ta yi ‘yan watannin da suka gabata.
Alkalin kotun mai shari’a Usman Na’abba da ya yanke wannan hukunci ya ce nadin Sarakunan ba a yi shi bisa doka ba.
wakilin mu na kotu Bashir Muhammad Inuwa ya rawaito cewa wani tsohon dan majalisar dokokin jihar Kano Nasir Muhammad Gwarzo
ne ya shigar da karar, yana kalubalantar nadin sarakunan da gwamnatin Jinar kano din ta yi.
Sarakunan da aka rushewar sun hada da na Rano da Gaya da Bichi da kuma Karaye.
Babbar Kotun jihar Kano ta rushe masarautu hudu da gwamanan Kano ya kirkira.
Bayan zaman kotun nay au mai shari’a Usman Na’abba ya yanke hukuncin rushe Karin masarautun yanka da ya kirkira a kwanakin baya.
Masarautun hudu su ne Bichi da Karaye da Gaya da kuma Rano.
Dalilan da ya sanya aka rushe majalisar Masarautar Karaye
Masarautar Kano ta mayar da wasu dagatai 5 da ta dakatar
Gwmantin Kano ta musanta yunkurin sauya wa sarkin Kano Masarauta
ku bibiyi mu ta cikin labarin cikin labaran Rana na Freedom Radio