Connect with us

Labarai

Kai Tsaye : Ganduje na gabatar da kudirin kasafin kudin 2021

Published

on

A ya yin da kuma ya ambato bangaren ayyuka noma Gwamnan Ganduje ya ce gwamnatin sa ta baiwa wannan bangren fifiko wajen ciyar da kasar nan gaba.

Ganduje ya kuma bayyana cewar, kudirin kasafin kudin badin ya tanadi yadda za’a gudanar da ayyuka a yankuna nan karkara.

Da yake jawabi gwamnan Kano  kan yadda za’a kashewa bangaren kiwon lafiya kudi, Ganduje  ya ambato  cewa ,Gwamnatin sa ta kammala wasu  asibitoci  da gwamnatocin baya suka faro amma ba su kammala ba.

Daga cikin asibitocin akwai na Giginyu da kuma na kan titin Gidan Zoo.

A halin yanzu gwamnan jihar Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje na ga batar da kudirin kasafin kudin badi a kwaryar majalisar dokoki ta Kano.

Daga ciki abubuwan da kudirin kasafin kudin ya kunsa akwai shirin tsanya na Almajirai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!