Connect with us

Labarai

Kai tsaye : Wasu hotunan shugaban kasa da sarakunan Kano a jami’ar horar da ‘yan sanda a Kano

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin taken Najeriya.

Isowar sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II harabar jami’ar yaye jami’an ‘yan sanda dake garin Wudil a nan Kano

Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero jami’ar horas da jami’an ‘yan sanda dake nan Kano.

Sarakuna Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar na III da na Rano Alhaji Tafida Ila Abubakar {PAutan Bawo}

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!