Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kano: An sake kama tarin gurɓatattun sinadaran haɗa lemo

Published

on

Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano da haɗin gwiwar hukumar KAROTA sun cafke gurɓatattun sinadaran haɗa lemo waɗanda wa’adin ya ƙare a daren Asabar.

Jami’an hukumar sun cafke sama da katan 500 na sinadaran a kasuwar Singa, waɗanda aka sauya musu mazubi tare da canja bayanin lokacin ƙarewar wa’adin su.

Da yake jawabi yayin kamen, mai taimakawa Gwamnan Kano kan KAROTA Malam Nasir Usman Na’ibawa ya ce, kayayyakin da aka kama wa’adinsu ya ƙare tun a shekarun 2019 zuwa 2020.

Ya ce, an sauya musu mazubi inda aka jera su a kwalin taliya ta yadda ba za a gano su da wuri ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!