Connect with us

Labarai

Kano: Matashi ya rasu sakamakon fada wa cikin kududdufi

Published

on

Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano ta ce, wani matashi mai shekaru 18 ya rasu bayan ya fada cikin wani kududdufi a Karamar Hukumar Danbatta.

 

Hukumar ta ce, matashin Mai Suna Abdullahi Aminu, wanda ya fada cikin kududdufin, sun yi nasarar fitar da shi daga cikin ruwan, kafin rai ya yi halin sa.

 

Jami’in hulda da Jama’a na hukumar ACFO Saminu Yusif Abdullahi Jami’in ne ya bayyna hakan a Cikin sakon murya da ya aikowa Freedom Radio.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!