Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Kano professionals za ta buga wasan sada zumunchi da Zoo United

Published

on

Kwararrun ‘yan wasan jihar Kano za su buga wasan sada zumunci da kungiyar kwallon kafa ta Zoo United.

Wasan dai za’a gudanar dashi a yau Alhamis 23 ga watan Satumbar shekarar 2021 da muke ciki a filin wasa na unguwar Shagari.

Silas Nwanko ya zama gwarzon dan wasan NPFL na 2021

Kwararrun ‘yan wasa da ake kiransu da Kano Professional suna da ‘yan wasa da suka hada da Rabiu Ali Pele na Kano Pillars da dan wasan gaba na Katsina United Gambo Muhd.

Yayin da ita kuma kungiyar kwallon kafa ta
Zoo United ke fafata wasa a nan jihar Kano a gasanni daban-daban.

Ana saran wasa tsakanin kungiyoyin biyu za’a gudanar da shi da misalin karfe hudu na yammacin ranar ta Alhamis.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!