Labarai
Kante ko Casemiro?

Tsakanin dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Ngolo Kante da takwaransa na kungiyar Real Madrid Carlos Henrique Casemiro wa ya fi kwarewa?
A fafatawa da kungiyoyin biyu wato Real Madrid da Chelsea su ka yi masu hasashen kwallon kafa da dama sun tabka muhawa kan dan wasan da ya fi gogewa a cikin ‘yan wasan biyu.
You must be logged in to post a comment Login