Connect with us

Labaran Wasanni

Kasar Italiya ta kara kiran dan wasan ta Mario Barotelli

Published

on

Kasar Italiya ta kara kiran dan wasan ta Mario Balotelli zuwa cikin tawagar ‘yan wasan ta.

Mai horar da ‘yan wasan kasar Roberto Mancini ne ya kira dan wasan.

Rabon da Barotelli ya bugawa kasar sa ta Italiya wasa tun a shekarar 2018.

kungiyar kwallon kafar ta Kasar Italiya ta bayyana hakan ne yau a shafinta na Twitter.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!