Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Ƙetare

Sudan ta aika tawagarta zuwa Saudiya don tattauna tsagaita wuta

Published

on

Rundunar sojin kasar Sudan ta sanar da aikawa da tawaga zuwa birnin Jeddah na kasar Saudiyya domin tattauna batun tsagaita wuta a wani yunkurin hadin gwiwa tsakanin Saudiyya da Amurka.

Tawagar ta tafi Jeddah ne da yammacin jiya Juma’a bayan da sojojin kasar da kuma rundunar RSF suka ce za su tattauna ne kawai don tsagaita wuta ba wai tattaunawa kan kawo karshen rikici a Sudan ba.

A wata sanarwa da Kasar Saudiyya ta fitar da yammacin jiya Juma’a tace yunkurin na hadin gwiwa na da burin rage tashin hankali a kasar ta Sudan.

Rahoton: Abdulkadir Haladu Kiyawa

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!