Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An bayar da belin dakataccen kwamishinan zaben Adamawa

Published

on

Rundunar ‘yan sanda ta tabbatar da bayar da belin dakataccen kwamishinan zaben jihar Adamawa Hudu Yunusa Ari.

A ranar Talatar data gabata ne dai rundunar ‘yan sandan ta tabbatar da kama dakataccen kwamishinan.

Ana dai zargin Hudu Ari da aikata rashin gaskiya a zaben cike gurbi na gwamnan jihar ta Adamawa.

Hudu Ari dai ya ayyana ‘yar takarar jam’iyyar APC Aisha Dahiru Binani a matsayin wadda ta lashe zaben kafin kamma tattara kuri’un da aka kada.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!