Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotu ta dakatar da Ganduje daga ciyo bashi

Published

on

Babbar kotun tarayya da ke nan Kano ta dakatar da gwamnatin Kano daga ciyo bashin gina titin dogo.

Gwamnatin Kano dai ta shirya karɓo bashin ne daga wani banki da ke ƙasar China domin gina titin daga titin Murtala Muhammad zuwa kan Dawanau.

Ƙungiyar rajin tabbatar da daidaito da adalci ta CAJA ce ta shigar da ƙorafi a gaban kotun game da ciyo bashin.

Kotun ta yi umarni a dakatar da shirin ciyo bashin har zuwa kammala sauraron shari’ar.

Ku kasance da mu a shirin An Tashi Lafiya da ƙarfe 6 na safe domin jin ƙarin bayani.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!