Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yadda Buhari ya sanya hannu akan kasafin kudin badi

Published

on

Da misalin karfe 12 da minti 45 na ranar yau Alhamis ne  Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu akan kasafin kudin badi.

Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin badin ne a fadar sa dake babban birnin tarayya Abuja, kwanaki biyar bayan da majalisar dokoki ta kasa ta kammala taza da tsifa na kasafin kudin badin.

A dai ranar 21 ga watan Disamba mai karewa majalisar dokokin ta aikewa shugaban kasa Muhammadu Buhari kudirin kasafin kudin wanda za’a kashe fiye da Naira tiriliyan 13.

Mai taimakawa shugaban kasa na musamman kan kafafen sadarwar zamani Bashir Ahmad ya wallafa a shafin sa na  Twitter.

Sanya hannu akan kasafin kudin na nuna cewar, ya zama doka, wanda kuma kae hasashen cewar za’a aiwatar da wasu manyan ayyuka a cikin kasafin kudin.

Muna dauke da cikakken labarin a nan gaba kadan

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!