Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotu ta musanta rahoton dakatar da zaben da bai kammalu ba a Tudun Wada

Published

on

Babbar kotun jihar Kano ta musanta wani labarin kanzon kurege dake cewa kotu ta dakatar da zaben cike gurbi na Alhasan Ado Doguwa.

Mai magana da yawun rukunin kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya bayyana cewa ”labarin bashi da tushe domin babu kotun da ta bayar da odar dakatar zaben, dan haka yayi kira da ayi watsi da wannan labari domin bashi da tushe balle Makama.

A ranar 15 ga watan Aprilu ne dai hukumar zabe ta INEC zata gabatar da zabukan cike gibi a wuraren da aka samu matsaloli a fadin kasar nan,cikin wuraren da za a yi zaben har da Tudun wada mazabar da Hon Alhasan Ado Doguwa ke wakilta.

Rahoton: Nasir Salisu Zango

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!