Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kula da lafiyar dabbobi na na magance yadawar cutuka a tsakaninsu- Dr Abdullahi Abubakar

Published

on

Wani kwararren likitan dabbobi a jihar Kano Dakta Abdullahi Abubakar Gaya ya bukaci al’umma da su rinka kula da lafiyar dabbobin su domin gujewa yaduwar cututtuka a tsakaninsu.

Dakta Abdullahi Abubakar Gaya ya bayyana hakan a zantawarsa da Freedom Radio, kan irin cututtukan da ka iya yaduwa tsakanin mutane da dabbibin da basa samun kulawa.

Ya kuma ce, kiwon mage da kare na da hadarin gaske musamman idan suka yi cizo ko kuma aka tu’ammali da yawunsu.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/LABARAN-RANA-HANTSI-DABBOBI-15-03-2023.mp3?_=1

Dakta Abdullahi Abubakar Gaya ya kuma bukaci masu kiwon dabbobi a gida, da su rika neman shawarar masana don kare lafiyarsu da ta iyalansu.

Rahoton:Nura Bello

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!