Connect with us

Labarai

 Da dumi- dumi : Gobara ta kama hukumar tattara haraji a jihar Katsina

Published

on

Gobara ta kama sabon ofishin hukumar tattara kudaden haraji ta kasa a jihar Katsina yanzu nan.

Wasu ganau da suka nemi a saka sunan su sun bayyana cewar, ginin wanda yake kallo filin wasa na Muhammadu Dikko ya kama da wuta ne da misalign karfe 12 da miniti 9.

A cewar su an hange jami’an kashe gobara na kokarin kwantar da gobarar.

Labarai masu alaka :

Yanzu-yanzu: Gobara ta tashi a wani gini dake Abuja

A Yanzu -Yanzu : gobara ta tashi a Ofishin akanta na kasa

Gobara ta lalata dukiyoyi masu yawa a Kano

Muna dauke da cikekken labarin nan gaba kadan.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,958 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!