Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Laliga: Real Madrid ta yi ruwan kwallaye akan Real Malarcca

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta doke Real Malarcca a gasar cin kofin Laligar kasar Spain da ci 6-1.

Dan wasan kungiyar ta Real Madrid Marco Asensio ne ya ci kwallaye 3 a wasan a mintuna na 24, 29 da kuma 55.

Sai dan wasa Karin Benzima shima daga kungiyar ta Real Madrid da ya ci kwallaye 2 a mintuna na 3 dana 78.

Yayain da Isko yaci kwallo ta 6 a mintuna na 84, a bangaren Mallorca ita kuwa dan wasan ta Kang in Lee ne ya ci mata kwallo dayan a mintuna na 25.

Hakan yasa kungiyar ta Real Madrid ta Kara dai-daita zamanta a matsayin ta 1 a teburin gasar ta Laliga da maki 16 cikin wasanni 6 data buga, inda ta bawa me biye mata Atlentico Madrid tazarar maki 2 itama cikin wasanni 6.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!