Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Lashe Amai: Kansilolin ƙaramar hukumar Bichi sun janye dakatar da shugaban ƙaramar hukumar

Published

on

Kansilolin dai sun sanar da dakatar da shugaban karamar hukumar ta Bichi a ranar Laraba 27 ga watan Afrilun 2022, kafin daga bisani su janye kudirin nasu.

Sun ce dama sun yi hakan ne a cikin rashin fahimta amma yanzu an samu daidaito.

Ga ƙarin bayani a cikin bidiyo.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!