Kaduna
Ma’aikatar aikin gona ta tarayya ta bukaci manoma a kasar nan su rungumi sabbin dabarun noman zamani.

Ma’aikatar aikin gona ta tarayya ta bukaci manoma a kasar nan su rungumi sabbin dabarun noman zamani domin bunkasa samar da abinci a kasar nan.
Ministan aikin gona Abubakar Kyari ne ya nuna bukatar hakan a wajan taron nunawa manoma alfanun amfani da sabbin dabarun aikin gona da kuma irin zamani wanda kamfanin Jimsan ya shirya anan Kaduna, kamar yadda wakilinmu Abba Mika’ilu Dandami ya ruwaito.
You must be logged in to post a comment Login