Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ma’aikatar Muhalli ta bada umarnin zama a gida ranar Asabar

Published

on

Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano, ta bukaci al’ummar jihar da su zauna a gida daga karfe 7:00 zuwa 10:00 na safe a ranar Asabar 27 ga wannan watan da muke ciki na Mayu domin tsaftace muhalli da kuma bai wa ma’aikata damar yin tsaftar muhalli a kan titina.

Babban sakataren ma’aikatar Malam Aliyu Yakubu Garko, ne ya bukaci hakan a zantawarsa da wakiliyar Freedom Radio Madina Shehu Hausawa.

Malam Aliyu Yakubu Garko, ya ce an tanadi kotunan tafi da gidanka domin hukunta dukkan mutanen da aka samu da karya dokar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!