Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

‘Yan Bindiga sun sako daliban Yauri da suka rage a maboyarsu

Published

on

Ƙungiyar iyayen daliban makarantar ‘yan mata ta Yauri a jihar Kebbi ta tabbatar da sako sauran daliban makarantar biyu da suka rage a hannun ‘yan bindigar da suka sace su.

Shugaban kungiyar iyayen daliban Malam Salim Kwaoji, ne ya tabbatarwa da hakan ga kafar yada labarai ta BBC cewa daliban sun iso garesu.

Ya ce, daliban sun isa gida ne jiya Alhamis, yana mai cewa daga cikin daliban da aka ceto har da wata daliba da suka sato a jihar Kaduna.

A ranar Laraba ne wadanda suka yi garkuwa da ‘yan matan suka sako su, bayan kwashe shekaru biyu a hannunsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!