Labarai
Mai magana da yawun kungiyar yarbawa zalla ta Afenifere ya mutu

Mai magana da yawun kungiyar yarbawa zalla ta Afenifere mista Yinka Odumakin ya mutu.
Rahotanni sun ce Yinka Odumakin ya mutu ne a asibitin koyarwa na jami’ar Lagos bayan ya yi dama da wata gajeruwar rashin lafiya.
Mai dakin marigayin Mrs Joe Okei-Odumakin ta ce cutar corona ce ta yi sanadiyar mutuwar mijinta
You must be logged in to post a comment Login