Kaduna
Mai martaba Sarkin Zazzau ya yi kira ga al’ummar masarautar da su ci gaba da gudanar da addu’o’i

Mai martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmad Nuhu Bamalli, ya yi kira ga al’ummar masarautar Zazzau da su ci gaba da gudanar da addu’o’i domin samun zaman lafiya mai dorewa.
Sarkin ya bayyana hakan ne a wajen taron Mauludi na makarantun islamiyyu, wanda aka saba gudanarwa a kowace shekara, Kamar yadda wakilinmu Hassan Ibrahim ya ruwaito.
You must be logged in to post a comment Login