Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Majalisar dattijai ta bukaci kwamitin dokar man fetur ya gabatar da rahoton sa

Published

on

Shugaban majalisar dattijai sanata Ahmad Lawan ya bukaci kwamitin da zai yi nazari kan dokar man fetur da shugaba Buhari ya mika mata ya gaggauta mika rahoton sa.

Ahmad Lawal ya bayyana hakn ne lokacinda yake yiwa mambobin majalisar jawabin maraba bayan dawowa hutun da suka tafi.

Sugaban majalisar ya bukaci kwamitin da ya hanzarta kammala nazartar dokar tare da gabatar da ita domin sahalewa, kuma shugaba Buhari ya tabbatar da ita a matsayin doka.

A cewar sa, tun a ranar 16 ga watan Agustan da ya gabata ne shugaba Buhari ya aikewa da majalsiar kunshin dokar yana neman sahalewa.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!