Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Majalisar dattijai ta gaggauta samar da dokar da zata lura da makamai-Buhari

Published

on

Shugaba Muhammadu Buhari, ya buƙaci majalisar dattijai da tayi gaggawar gudanar da dokar lura da kama masu amfani da makamai ba bisa ƙa’ida ba.

Muhammadu Buhari, ya buƙaci hakan ne a wata takardar da ya aikewa da majalisar, wacce shugaban majalisar Ahmad Lawan, ya karanta a zaman ta.

Ƙudurin da shugaban ya tura wa majalisar ya samu sahalewar su, zai bada dama ga ƙasar nan wajen samar da cibiyar kula da ƙanana da manyan makamai, ƙarƙashin kulawar ofishin mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro.

Idan za a iya tunawa ministan tsaron ƙasa Janar Bashir Magashi mai ritya, ya yiwa majalisar ƙarin haske kan yarjejeniyar da ƙasar nan ta sa hannu da karsashi daangane da aharkokin da suka shafi tsaro.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!