Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Majalisar wakilai ta amince Buhari ya kara ciyo bashin dala biliyan daya da rabi

Published

on

Majalisar wakilai ta amincewa shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ciyo bashin dala biliyan daya da rabi daga kasashen waje don gudanar da ayyukan raya kasa.

 

Hakan ya biyo bayan amincewa da rahoton kwamitinta da ke kula da ciyo bashi da kula da bashi wanda dan majalisa Ahmed Safana Dayyabu ya jaogranta.

 

Majalisar ta ce duk wasu ka’idoji da ya shafi bashin an sanya shi cikin kundin da bangaren zartaswa ya turo da shi

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!