Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Majalisar wakilai ta buƙaci hukumar haraji ta ƙasa ta yi ƙarin haske kan zurarewar dala biliyan 30

Published

on

Majalisar wakilai ta gayyaci hukumar tattara haraji ta ƙasa (FIRS) da ta gurfana gabanta don ƙarin haske kan wasu kuɗade dala biliyan talatin da suka zurare tsakanin shekarar dubu biyu da goma sha huɗu zuwa dubu biyu da goma sha tara.

 

Kwamitin kula da harkokin kuɗi da bankuna na majalisar ne ya yi wannan gayyata da ke buƙatar hukumar ta FIRS da ta fayyace yadda aka yi kuɗaɗen su ka yi ɓatan dabo.

 

Shugaban kwamitin kula da harkokin kuɗi na majalisar James Abiodun Faleke da takwaransa na bankuna Victor Nwokolo sune suka buƙaci hukumar da ta gurfana don yin bayani.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!