Labarai
Majalisun tarayya za su yi zama na musamman kan Kalandar zaben 2027

Majalisun tarayyar Najeriya, sun bukaci membobin su da su koma aiki a gobe Talata domin gabatar da zama na musamman kan Kalandar zaben shekarar 2027 da hukumar zabe taNEC ta fitar.
Ta cikin wata sanarwa da magatakardan majalisar, Kamoru Ogunlana ya fitar ya ce an katse hutun da yan majalisar ke yi ne don gudanar da tattaunawa ta musamman.
Rahotanni sunyi nuni da cewar majalisun na iya mayar da zaban shugaban kasa zuwa ranar 13 ga Fabrairu 2027.
You must be logged in to post a comment Login