Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Masu zanga-zanga sun balle kofofin Majalisar tarayya

Published

on

Wasu fusatattun masu zanga-zangar kin jinin janye tallafin man Fetur, sun karya kofofin shiga zauren Majalisun dokokin tarayya da ke Abuja da safiyar yau Laraba.

Shugaban kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC Joe Ajaero da tawakransa na TUC Festus Osifo ne suka bukaci jami’an tsaron da ke gadin kofar da su bude domin su shiga, amma masu gadin suka ki.

Daga nan ne masu zanga-zangar suka kutsa kai da karfi tare da balle kofar shigar suka dunguma ciki don isar da sakonsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!