Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Matasan Kano ba su da hujjar ƙin zabar Kwankwaso da Abba – Cewar Salisu Sharada

Published

on

Matashi Salisu Sharaɗa na ƙungiyar Kwankwaso Abba a KMC ya ce matasan Kano basu da zaɓi face zaɓen Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso da Abba Gida-gida a zaɓe mai zuwa.

Sharaɗa ya ce, duk matashi mai kishin Kano ba shi da hujjar ƙin zaɓen NNPP domin kawo ci gaba a Kano da ƙasa baki ɗaya?

Yaya kuke kallon wannan batu?

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!