Connect with us

Labarai

Matukar sojoji suka gaza kakkabe ayyukan ta’addanci a kasar nan to kuwa ba su da bakin magana – Ndume

Published

on

Shugaban kwamitin kula da rundunar sojin ƙasar nan na majalisar dattijai, Sanata Ali Ndume, ya ce, sojojin Najeriya ba su da ta cewa, idan har suka gaza ƙakkabe ayyukan ta’addanci daga ƙasar nan sakamakon ware musu kwarywa-kwaryar kasafin kudi da ya kai naira biliyan ɗari takwas.

Gwamnatin tarayya dai ta yi kwarywa-kwaryar ƙasafin kudi da ya kai naira biliyan ɗari takwas don taimakawa dakarun ƙasar nan wajen yaƙi da ta’addanci.

A cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannunsa kuma aka rabawa manema labarai, ta ruwaito Sanata Ali Ndume na cewa, kudaden za su taimaka gaya wajen yaƙi da ta’addanci a ƙasar nan.

AI

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!