Connect with us

Labarai

MDD ta ziyarci Sudan ta Kudu domin duba ayyukan jin ƙai

Published

on

Wata babbar jami’ar MDD ta kai ziyarar ba-zata a garin Dilling na jihar Kordofan a Sudan ta Kudu, a wani mataki da ake gagarumi ne kan ayyukan jin kai.

Mai tsara ayyukan jin kai a Sudan na MDD Denise Brown ta ce farar hula sun sha bakar wuya da tashin hankalin da ya daidaita yankin.

Denise ta yi kiran a bude hanyoyin da agaji zai isa ga farar hula, da gargadin halin jin kan da ake fama da shi a Sudan ta Kudu ya wuce duk yadda ake bayyanawa.

Kusan shekara uku garin ya yi a hannun ‘yan tawayen da ke fafutukar ‘yantar da yankin da ‘yan tawayen RSF da sukai ma sa kawanya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!